Muna da litattafan tafsiri kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
Muna da litattafan hadisi kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
Muna da litattafan akida kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
Muna da litattafan tarihi kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
Muna da litattafan lugga kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
Muna da litattafan tajwidi kalala sama da guda 30 wadanda sunnan a labirin mu
An kafa Majalisar Malamai ta qasa ranar 11th ga Muharram 1400Ah daidai da 23rd August, 1980 domin ta zama wata murya da ta wakilci musulmi wajen fuskantar qalubale da ka taso a ciki da wajen Najeriya.