Nau’o’in Sujjadar Rafkanuwa

Sujjadar rafkanuwa iri biyu (2) ce, akwai  Qabli: ita ce wacce ake yi kafin a yi sallama (bayan an karanta tahiya da salatin ;kuma...

Sujjadar Rafkanuwa

Sujjadar rafkanuwa sujjadu ne guda biyu da ake yi a madadin mantuwa da aka yi a cikin sallah saboda dalilin yin ƙari ko ragi. ...

Koyi Da Annabi Muhammad (S.A.W)

Ita masa’alar koyi abu ne wanda ya ke haɗe da halittar ɗan adam. A farkon rayuwar dan adam ya kan fara koyi da duk...

Halayen Annabi Muhammad (S.A.W)

Bayan Allah ya halicci wannan Annabi Muhammad (S.A.W) nasa da kyan halitta da kyan ɗabi’a sai kuma ya ɗora shi bisa kyawawan halaye. Shi...

Ɗabi’un Annabi Muhammad (S.A.W) Dahalayensa

Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da sakin fuska ne. Wani lokaci ya kan yi dariya, har haƙoransa na gaba ko wushiryasa...

wikihausa