Log In
Don't have an account? Sign up
An kafa Majalisar Malamai ta qasa ranar 11th ga Muharram 1400Ah daidai da 23rd August, 1980 domin ta zama wata murya da ta wakilci musulmi wajen fuskantar qalubale da ka taso a ciki da wajen Najeriya.