Jerin Malamai Gaba Daya
Malaman Mu
Majalisar Malamai ta Nijeriya reshen jahar kano ta himmatu wajen raya al’ummar Musulmi a Nigeria. Manufarmu ita ce haɓaka ilimi, ba da gudummawa mai kyau ga al'umma.
Majalisar Malamai ta Nijeriya reshen jahar kano ta himmatu wajen raya al’ummar Musulmi a Nigeria. Manufarmu ita ce haɓaka ilimi, ba da gudummawa mai kyau ga al'umma.
An kafa Majalisar Malamai ta qasa ranar 11th ga Muharram 1400Ah daidai da 23rd August, 1980 domin ta zama wata murya da ta wakilci musulmi wajen fuskantar qalubale da ka taso a ciki da wajen Najeriya.